Gaskiya indai dan audu yahana atafi da yarannan, nadaina kallon film dinnan saboda gaba daya babu lissafi na hankali aciki. Haba amma raina mana hankali.
Dan Allah a cire Dan Audu wallahi bashida amfani abin nashi yayi yawa sannan ita kilishi Mai takeyi dabazatasa yan daba suyi masa duka şu kwace wayar da ta ke hannunsa. Aminu saira pls kindly do the needful things please 🙏🙏🙏🙏
Gaskiya indai dan audu yahana atafi da yarannan, nadaina kallon film dinnan saboda gaba daya babu lissafi na hankali aciki. Haba amma raina mana hankali.
aslm
Ok that good❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya is a total disgrace to royal family wallahi, how comes Dan audu zai hana daukan yaro bayan sarkin gabas ne ya bada umarni!!!😊
Dan Allah a cire Dan Audu wallahi bashida amfani abin nashi yayi yawa sannan ita kilishi Mai takeyi dabazatasa yan daba suyi masa duka şu kwace wayar da ta ke hannunsa. Aminu saira pls kindly do the needful things please 🙏🙏🙏🙏
Gaskiya idan har ba adauki yaron nan ba bakuyi adalci ba haba dan allah me haka
Ameen ya allah
GASKIYA SeRa abab mana sumaiya A gidan sarki One love AA galadema ❤❤❤❤
Mude muna jira❤😂
❤🎉😢
Masha Allah watching from sun 🌞 planet
Shirme kawai ka dinga bawa wani dan audu powar, sam babu technology aciki wallahi
Million goma
Am from Algeriya 🇩🇿
❤❤❤
❤❤❤
Waye ya fahimci mae gadin gidan presdor yana kama da @bilalvilah 😌😌😌
😌
👍👍👍👍
GASKIYANIDAISABOUDADAN AUDUNAKEKAIONWANNANCHURIN SABAODAYANABANIDARIYA
Allah yajikanki Matar sarkin gabaz😢😢😢
Wannn kanin baya sa kananan Kaya nee shiii din
❤❤❤❤
Masha Allah
Baba Da Audu
&
Kilishi
Ali yasan Ali 😂😂😂
Gaskiya malam Aminu Saira yakamata adaen xuwa da Gimbiya Khadeejah wurare irin wadannan sabida mu Yan kallo bamajin dadi muga ranta Yana backs.
Gaskia anawulakanta sarauta a film dinnan haba wai Ace talaka kamar baban sumayya yana gayamusu bakin magana
Dan Audu😂
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Gaskiya ikram batada tawakkali sai har yau bata bar kukaba
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢🎉🎉🎉🎉😢😢🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Wai nice nake kuka harda hawaye akan shirin aminu saira😭😂💔 lallai amma wlh ta bani tausayi wlh sumayya ji yadda nake ta hawaye kamar gaske😢😂😂
Masha Allah
Gaskiya bekamata araraba da da uwarsa aminu saira❤🎉
Ni dai nafisan asirin kilishin gabass ya tonu
Gaskiya I no fit beg woman wallahi
Uwa uwa uwa allah sarki
Ikram you no get sense you dey over act since to forgive abba john