Masha Allah munajin dadin shirin nan sosae kuma ina matukar kaunar lukman domin wankansa yana birgeni Reply
Gaskiya ba akoya tarbiyya akan wannan yaron ba, rashin kunya yayi yawa, haka yayi ma Abba rashin kunya. gashi yanzu yana ma Ismail. gaskiya acanja wanan tsarin. Reply
Gaskiya naji dadain wannan episode sosai wlh.😊❤😂. To sumayya tafito sauran taurin kai na mamata dan bazata taba yarda sumayya takoma gidan abba ba😅😅 Reply
Uwa dadi,duk wanda uwarsa take raye yataimaka ya mata biyayya yasata farin ciki saboda watarana bazaka samu daman hakan ba,this is a just a film amman nayi kuka gurin mamàn sumayya❤😢 Reply
Mallam Aminun Saira duniya ne😂😂😂😂
🥰🥰🥰🥰
Masha Allah munajin dadin shirin nan sosae kuma ina matukar kaunar lukman domin wankansa yana birgeni
❤❤❤❤🎉
❤S..A..W❤
Saira ka wanki kanka
Don girman Allah ku cire mana baba dan audu wllh mun gaji da ganin roll din shi
Gaskiya taye
muje xuwa👉
Ameen ya Allah
❤❤❤
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Gaskiya ba akoya tarbiyya akan wannan yaron ba, rashin kunya yayi yawa, haka yayi ma Abba rashin kunya. gashi yanzu yana ma Ismail. gaskiya acanja wanan tsarin.
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🙏🙏🙏🇳🇬🇸🇦
Allah yatemak
pls Aminu saira Nunber
Kar amanta aima Annabi Muhammad s a w salati
Gaskiya baba rabe na kai baba dan audu karshe, wai kode ya manta waye dan audu ne
😂😂😂😂Allah yawara
😭😭😭Hamdu lilLah
Gaskiya naji dadain wannan episode sosai wlh.😊❤😂. To sumayya tafito sauran taurin kai na mamata dan bazata taba yarda sumayya takoma gidan abba ba😅😅
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤🎉🎉❤❤🎉🎉🎉
Dan audu nuniya
Badan iska sama da dan audu😂 Mashallah sumayya tayi free 💃🏻💃🏻💃🏻
Anya lauyan gommantin Baya shan kwaya?🤣🤣
Allah sarki Yan film, BA haka tsari KOTU yakeba.
Gaskiyalabarinayayikew.wadinyajidandin.labarina.yayilake
الحمد لله❤❤❤❤❤❤🤲🤲🤲
Sallu Allah nabbiyul Kareem
Uwa dadi,duk wanda uwarsa take raye yataimaka ya mata biyayya yasata farin ciki saboda watarana bazaka samu daman hakan ba,this is a just a film amman nayi kuka gurin mamàn sumayya❤😢
❤❤from Lagos
Uhn uhn uhn muje maha
Ya birge nu
Wato aminu saira ya iya samo actors according to their character
Masha Allah 🎉🎉
Thanks you foot persdooo❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤
Am like it
SAW ❤❤❤❤❤❤105❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤😂😂😂🙏🙏👏👏👏🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Amine ❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤