Presido deserves her more.haba that guy has been there for summaya.ya sha wahala sosai.wanda bai gamsu da hakan ba ya koma baya yaje ya kara kalon seasons din baya.
Allah yasan naso presdo ya auri sumayya tun baya ammah Allah shine shaida tanzun bana sanshi da sumayya,wai kai Aliyu dan uwarka bazaka hakura bane kabarma Abbah ba?Wlh saida na tsaneki maimuna😡Wofi kawai,yasin bakiyiba mmn sumayya 😡❌
ahhh ni wlh banga wani laifi anan ba dan ta auri aliyu dama tuncan shinaso ta aura, haba wahalan ta isa hka, meye amfanin zama damijin da dangin sa basa kaunarka yakamata suyi farin ciki mana.😎 team presdo ku dangwalamun yatsa👇🤸🤸🤸🤸🤸
Gaskiya African parents suna taka rawa gani agidan aure yaya su musama iyaye mata, hum 😢ni sheda ce I hate Sumaya’s mother har ta fita raina duk da cewa actin ne amma a zahiri akwai iyaya mata a haka wani hisabi she qiyauma.
Term Abba gather here plz,Walahi am watching since morning I just start watching from season 1episodes 1 last week I can’t even sleep Walahi from New York
Gala dima allah jin ka
Bika matabayakamatataraidawanka
Presido deserves her more.haba that guy has been there for summaya.ya sha wahala sosai.wanda bai gamsu da hakan ba ya koma baya yaje ya kara kalon seasons din baya.
Allah yasan naso presdo ya auri sumayya tun baya ammah Allah shine shaida tanzun bana sanshi da sumayya,wai kai Aliyu dan uwarka bazaka hakura bane kabarma Abbah ba?Wlh saida na tsaneki maimuna😡Wofi kawai,yasin bakiyiba mmn sumayya 😡❌
Wai kai bb dan audu baka canza kaya ne😅wlh mai nartaba kamin daidai dakasa aka amso yaron nn wlh,Wlh maimuna bakiyiba wlh haba dn Allah.
Wlh na hango baba dan audu zai koma gidan yari😂tab
Yakamata aragemamansumayya izzaga
Imagine what the Mallam says
Da nasa uwa naka 😂😂😂😂😂
ba a masa adalce ba gaskiya 😂 Allah 🤲 yasaka masa 😢😢 Amin ya Allah 😂😂😂😂😂😂😂😂basuda hakuri😢
ahhh ni wlh banga wani laifi anan ba dan ta auri aliyu dama tuncan shinaso ta aura, haba wahalan ta isa hka, meye amfanin zama damijin da dangin sa basa kaunarka yakamata suyi farin ciki mana.😎
team presdo ku dangwalamun yatsa👇🤸🤸🤸🤸🤸
Best Episode. Kai na ji Dadin Auren Nan sosai. ❤❤❤
Kar amanta ayiwa annabi salati
Lukuma Inka yakuri layi nazuwa kanka
Very good 🎉🎉❤❤❤
❤❤❤❤
Football
❤❤❤❤
Team Presido ❤❤😊 we’ve won 🎉🎉🎉😂😂😂
Masha Allah yakare
Wlh kin fara bani haushi maman sumayya
Baba dan audu you are try well
See me crying 😢 and smiling 😃 at thesame time like a mumu😂 Aliyu da sumayya sun dace sosai naji dadin kukan da aliyu yayi ❤
❤❤❤
MUNGODE da wannan damar dakabawa Aliyu Aminu saira
Innalillahi what is Aminu Saira planing again 😢😢
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
Saira u have spoil this series
Why did you allow presidor to marry summaya
maman sumayya ni dai bakiyiman ba
❤❤❤❤❤
Waoo 🎉🎉🎉
Wai sumayya na nufin har tamanta da abba kenan.gaskiya baki kyauta ba
Baban sumayya kaikam kazama mijintace. Be kamata ka amince da wannan shirmen matartaka ba😢
Gaskiya baba dan audu ya burgeni anan kam😅
Allah sarki na tausaya maka abba. Bakomai se kayi hakuri😢
Gaskiya African parents suna taka rawa gani agidan aure yaya su musama iyaye mata, hum 😢ni sheda ce I hate Sumaya’s mother har ta fita raina duk da cewa actin ne amma a zahiri akwai iyaya mata a haka wani hisabi she qiyauma.
Prisido is the Best Man 🤛🏼🤛🏼🤛🏼🤛🏼🤛🏼🤛🏼🤛🏼🤛🏼🤛🏼
Presido✌🏼✌🏼✌🏼✌🏼✌🏼✌🏼✌🏼🥴
A like dt my guy, but wtn sumayya's parents did is not gud
❤❤❤❤🎉🎉🎉
Term Abba gather here plz,Walahi am watching since morning I just start watching from season 1episodes 1 last week I can’t even sleep Walahi from New York
Walahi bi Rabbul Kaaba am crying with tears for Abba I know is film but I feel so sorry for him ,Abba deserves a trophy
Me I love presidor
Amma mahaïfiyar sumayya bata da kirki
I am happy🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
Sumayya taayi saa'ar uwa
Toh, Allah ya raya sabon mutum, sabon Yeriman Gabas. Hmmm… Kilishi iyayen mugunta, sai Allah kawai!!
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Mashallah
Kai kudaina wasa da hankalinmu on