JAGORAN TALAKA Dan Chiarman
fim ne da yake bayyana gaskiyar rayuwar talakawa, gwagwarmayarsu da yadda ake zaluntarsu a cikin al’umma.
Wannan fim zai taba zuciyarka, ya sa ka tunani, kuma ya nuna mana cewa talaka ma yana da murya.
▶️ Kalli fim ɗin har ƙarshe
👍 Ka danna Like
💬 Ka faɗi ra’ayinka a comments
🔔 Ka Subscribe don samun sabbin fina-finai
00:24:32
source


















































































































































































































































































































































































































































































































































































































































🎉🎉🎉🎉❤
🎉🎉🎉🎉❤ 0:16
Masha allah
❤❤❤❤
Masha Allah 😍❤
Wai matsalar meye ce yasa ba aji awani waje
Masha Allah yy kyau sosai