• January 22, 2026
  • RARIYA TV
  • 23

YouTube thumbnailYouTube icon


Mun gode da kallon shirye-shiryenmu. Danna Subscribe, sannan a danna kararrawa domin samun sabbin shirye-shiryenmu da zarar mun dora. Mun gode.

Cast:

Aminu Shareef Momo
Amina Muhd Rabi’u
Fa’iza Abdullahi
Hauwa Abdullahi
Isa Bello Ja
Safiya Kishiya

Crew:

Director: Ibrahim Bala
D.O.P. : Moses Steve, Salim G Boy
Gaffer: Nura Hudu
Location Manager: Shamsu Glo
Costume: Faisal Costume
Make Up: Alhaji Suji Jos
Editor: UI Editor, Ahmad M. Abdullahi Maigaz

@Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu
@BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv @muryarhausatv
GIDAN SARAUTA
LABARINA SEASON
KISHIYATA SEASON
MANYAN MATA SEASON
ZAFIN NEMA SEASON
WATA SHIDA
UWAR GIDA
AISHA HUMAIRA

00:49:00

source

23 comments on “INA DA MATA SABON ZAMA EPISODE 9 | Aminu Sharif, Amina Muhd, Asmau Jika, Faiza Abdullahi | Rariya TV

  1. Gsky film dinnan yana kyau sosai d sosai wlh. Kawai matsalata daku dayace. Danaga bayan anyi mentioned din crew and cast. Daga baya Kuma a kayi tagin din mayan kanywood celebrities da manyan channels anma ba,amana tagin din Adam A zango ba, wannan kawai shine damuwata. Kuma na kalli tin daga na daya har na yau (9) anma banga ansashi a wadanda ake tagin ba gsky wannnan shine kawai ya batamin rai

  2. Kinayi munajin dadi
    Takamata ace ilham taramu salim tunda. Tagane gaskiya sannan kuma shida yar Fulani suje suyi rayuwarsu aman darekta yasa susha wahala da talauci.ita kuma ilham ace tasami ciki ta haihu harma Yaya biyu maza ace kuma Yaya salim dinne .
    Saimuga yaya salim din zaizi ga Yaya biyu kuma ba yadda zaiyi yakomo gun ilham.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *