Ibro Da’u fataken dare na 1. Akwai nishadi da ban dariya, tare da marigayi Kulu
Zaku iya bibiyar mu a wadannan shafukan:
Youtube: https://www.youtube.com/tsohuwarajiya
Twitter: https://www.twitter.com/tsohuwarajiya
Facebook: https://www.facebook.com/tsohuwarajiya
Telegram: https://t.me/tsohuwarajiya
Pinterest: https://www.pinterest.com/tsohuwarajiya
Tiktok: https://www.tiktok.com/@tsohuwarajiya_
Blog: https://www.ajiyatsohuwar.blogspot.com
Website: https://www.tsohuwarajiya.ng
Email: [email protected]
#daufatakendare #ibrodau #hausatrailer #hausaentertainment #tsohuwarajiya #hausafilms #hausafilm #hausaentertainment #kannywood #kadawood #nollywood #ibro #gatari #daushe #hausadrama #dau #kulu
01:21:32
source






























































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Rayuwa kenan Allah yajikan Maza
Allah ya ji qan musulmai.
Jiya ba yauba
Allah ya yima rahama
😂😂
😂
À
Allah yamaku rahama
😂
Allah y jikan rai 🥲
😂😂😂😂❤
Jiya ba yau ba…
Dan Allah a wane shekara aka yi Film in nan?
Allahu akbar dunia labari
Sai ni Biri😂😂😂
Allah yakiqanku
Ibro Kulu Allah Ya Jikan Ku
wallahi kulu yaji haushi ne, yautai ya samo shi da kyau, "kali bakin ka cukukum'😂😂, walahi cizo da rankwashiin gaske yayi.
waye yayi kewar ibro da kulu 😂
Allah yayi musu rahama ga baki daya Allah yasa aljannah ce makomarsu
Wayoooo allah munyi kewar ku sosaiii wlh rabin mutanen nan duk sun rasu
❤❤❤
Allah yajikanku
😮😮😮
Allah ubangiji yasa kuna aljannah 😭😭
Lol