HUJJA is a powerful Hausa web series filled with drama, secrets, and family conflict.
It tells the story of a wealthy man with two wives and six children — sons and daughters. After his death, chaos erupts over the sharing of his inheritance.
Meanwhile, a barrister and his wife struggle with honesty and trust in their marriage. But when tragedy strikes and she dies… only to return — everything changes.
Will truth prevail, or will greed destroy them all?
🔥 A story of love, betrayal, and destiny.
HUJJA shiri ne na Hausa mai cike da rikici, asiri, da kishi tsakanin iyali.
Yana bayani ne akan wani attajiri mai mata biyu da yara shida — maza da mata. Bayan rasuwarsa, rikici ya tashi wajen rabon gadonsa.
A gefe guda kuma, wani lauya da matarsa suna fama da rashin jituwa saboda rashin gaskiya. Amma lokacin da matarsa ta mutu… kuma ta dawo, abubuwa sun dauki sabon salo!
Shin gaskiya za ta fito fili ko son zuciya zai rusa komai?
🔥 Labari ne na soyayya, cin amana, da kaddara.
#HUJJA #HausaSeries
#labarina
#izzarso
#watashida
#garwashi
#gidansarauta
#manyanmata
#darasi
#hadizagabontalkshow #HausaDrama #HausaMovies
01:04:35
source




























































































































































































































































































































































































BABAN jiniyou Kanada hujja Ashe 👍👍👍✅
Masha Allah
Labarai biu a film daya. Love story and Legal story. Okay we wait to see how it unfolds. Wish you all the best.
Maryam ki amince awuca gurin daga baya sekijanye kishare danniska
Film ko shirme ayi gaba ayi baya
❤❤😊😊🎉
Nifa na rasa gane ina aka dosa wannan film din tun season 1 nake ta bibiya amma na kasa fahimtar sakon da akeso a isar
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤
Gaskiya yayi kyau sosai ❤❤❤❤❤
❤🎉😮🎉❤😮😮😮🎉🎉🎉❤❤❤😮
❤❤❤❤❤
Dama duk wannan haukar da Nazir ciroma yakeyi shiya kashe xaenerb wakili😮😮
Itako wannan me fadin itace matar shi dama nasan qarya take😂😂
❤❤❤❤
❤❤❤❤❤😂😂😂😂
❤❤😂😂🎉🎉
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
❤❤😂❤😂❤😂❤😂❤❤
ache da hujjarchi😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉😢😢😢😢😢😮😮😮😮😅😅😅😅😊😊😊Hhhhhhh
❤❤❤❤😂😂😂😂😂
Masha AIIah muna godiya sosai Allah ya QAra Lpy da nisan kwana mai albarka
مشكورين على خدمتكم في يوتيوب ❤❤😂😂🎉🎉