Shehin Malamin, Sheikh Shuraihu Muhammad Manga, ya gabatar da Hudubar ne a yau Jumu’a, 23 ga watan Janairun shekarar 2026, a Masallacin tunawa Da Sheikh Jafar Mahmud Adam, da ke Unguwar Samegu ta karamar hukumar Kumbotson jihar Kano, a tarayyar Najeriya.
Ga cikakkiyar Hudubar.
#arewa #hausa #hausamovies #adogwanja #apc #bakoritv #ganduje #hausacomedy #sarauniyatv #kannywood
00:23:50
source













































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































