Muhadara: Lakcar Iyaye Mata Akan Tarbiyya (Takwas ga Ramadan) – CSP Salihu Idris (Alburhan)
Shehin Malamin, CSP Salihu Idris (Alburhan), na gudanar da Muhadarar ne a Masallacin ‘Yan Doka na Jos da ke jihar Plateau. Wasu bayin Allah ne suka ɗauki nauyin kawo...
