Muhadara: Lakcar Iyaye Mata Akan Tarbiyya (Goma Sha Biyu ga Ramadan)- CSP Salihu Idris (Alburhan)
Shehin Malamin, CSP Salihu Idris (Alburhan), na gudanar da Muhadarar ne a Masallacin ‘Yan Doka na Jos da ke jihar Plateau. Wasu bayin Allah ne suka ɗauki nauyin kawo...
