• February 12, 2026
  • HADIZA GABON OFFICIAL
  • 33

YouTube thumbnailYouTube icon


Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official YouTube Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook https://www.facebook.com/AdizatouGabon
Instagram https://instagram.com/adizatou
Twitter https://twitter.com/AdizatouGabon
YouTube channel https://youtube.com/channel/UCyj07Et77YV__JfrCLfmZIw
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos

00:25:39

source

33 comments on “HADIZA GABON: Kujerar da aka ba Kannywood ta censor ba ta kare mu da komai ba

  1. KUNA INA, 'YAN UWA?

    1. Waye yake da labarin A.Y FASHION wanda ya yi wakar KOMAI NA MATA NE IN KUN SAMU KU DINGA BA SU? Shi ma tun da ya yi wakar nan ta yi trending ba a sake sanin yana raye ko ya mutu ba. Yakamata ku gayyato shi domin tattaunawa mai zurfi da shi.

    2. Yaushe za ku kawo wanda ya yi wakar FATI 'YAR ADAMAWA TUDUN YOLA, shi ma tunda ya yi wakar ta yi trending ya yi ɓatan dabo, yana raye ko ya mutu ba a sani ba.

    3. Yaushe za a kawo hirar Prince Sulaiman Mai Sukus? Kamar yana raye kamar ba ya raye, saboda tun da waƙoƙin sa su yi trending a baya ba a sake jin sa ba.

    4. Sunusi Anu, mai wakar Cakwala daɗi YARINYA DAGA NI SAI KE….. Shi ma yayi zamaninsa lokacin da ba Social media sosai. Yana ina yanzu? Ya aka daina jin labarin sa?

    5. Kubra mai wakar SARKIN FULANIN GOMBE NA GIDAN BUBA YERO…. Tana nan ita ma ko ta wuce?

    6. Sadiq Zazzaɓi, mai wakar YANZU ABUJA TA YI TSAF….. Ya shi ma ya yi shiru kamar ba ya raye?

    7. Umar Mai Sanyi, me wakar NA CIKA BURINA IN NA GA RANAR AURENA, IN NA GAN NI A DAKINA BIYAYYA ZAN YI GA ANGONA. Shi ma ko hirarsa mai zurfi babu. Me yasa yanzu ba a jin shi ko a Kannywood? Ya yanzu ko sabbin wakokin sa babu?

    8. Billy o, shi ma kamar ba ya raye yanzu.

    9. Wa yake da labarin Altine Jibo, mai wakar MAMANA MAI ƘOSAI MAMANA MAI…. da WAYYO ALLAH MAMANA WAYYO ALLAH MAMANA.. da OWO OWO ƊAN ALEWA ƊAN ALMAJIRI MASU GAUGAWA da NI CE TA FARKO NI CE TA BAYA NI CE DANKALIN TURAWA…. Ko hirar ta a wata kafar watsa labarai babu yanzu haka, ina ta shiga ne? Ya aka ji ta shiru musamman a zamanin yanzu?

    10. Hajiya Agwada Loko/Goggo Malka mai wakar A/E GWAGGO MALKA…. da A/E SOYAYYA…. CIKI DA GASKIYA WUKA BA ZA YA HUDA BA… Tun da ta bayyana ta samu daukaka amma yanzu shiru ake ji kamar ba ta raye, ita ma ba hirar ta ta musamman a internet/social media, me ya faru da ita? Ya a ji ta shiru?

    11. Ina wanda ya rera wakar SO YANA DA DAƊI, MASO DASHIN WANI YA SHIGA HAUSHI, SOYAYYA TA ZAHIRI BA A YI MATA GUDUN BAREWA. Sunan sa MUSA PRECIOUS, shi ma wakarsa ta yi trending sosai a kasashen Hausawa a shekarun baya, har yanzu ana jin ta, amma ba bidiyon hirar sa, yana raye ko ya mutu ba wanda ya sani.

    Da sauran mutanen da su ma sun yi ɓatan dabo tun da su bayyana aka fara yayin su, sai aka daina jin su, ba labarin su, ba ma sanin suna raye sun bar harkar ne ko kuwa babu su a raye ne ba wanda ya sani. Ku zakulo su ku yi hira ta musamman da su, saboda su ma suna da nasu masoyan ko mabiyan da suke son sanin halin da suke ciki da sauran muhimman bayanai na rayuwar su.

    Musamman su da su fara shahara lokacin da ba social media kamar yadda ake da ita a yanzu.

    Sannan in ku gayyato celebrities, ku rinƙa tambayar su, wadanne ire-iren abubuwa ne su yi da su haifar da cecekuce a rayuwar su ko ya zama kalubale a harkar su, kuma ta ya su tsallake wadannan abubuwan. Ko kuma ku da kanku ku yi kokarin gano batutuwan sai ku tambaye su.

  2. Ku rinka gayyato har mutanen da suke rubuta waka, ku tattauna da su a ji wakokin da su rubuta da har su shahara, da kuma me yasa su ba sa rerawa, da kalubalen su, da burin su na nan gaba.

    Misalin su a yanzu Ibrahim Ibrahim ne, Kodayake shi yanzu yana rerawa.

  3. 9:16 Wanne tanadi ki wa makomar GABON TALK SHOW in aka wayi gari kin mutu ko kina cikin yanayin da ba za ki iya gabatar da shi ba? Yakamata ki yi tsari mataki bayan mataki saboda ba wanda ya san hakikanin abinda zai iya faruwa a yanzu ko anjima.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *