GARWASHI SEASON 4 EPISODE 13 is finally here!
Wannan Hausa series cike yake da soyayya, rikici, barkwanci da darussa masu karfi.
🔥 Garwashi Season 4
🎭 Starring: [Fiddausi Yahaya, Yakubu Muhd, isah Feroskan, Kb International]
📅 Released: October 2025
🎬 Directed by: [Trooper & Babangida Bangis]
📌 WATCH FULL EPISODE HERE ⬇️
Subscribe & turn on 🔔 for more episodes from GARWASHI SEASON 4.
#Garwashi #HausaSeries #Hausa2025 #TrendingHausa #Kannywood #HausaDrama #GarwashiSeason3
01:40:13
source































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Duk Masoya Annabi Simin like
Komai babu dadi yanzu a Nigeria sai ka gama kallon film don ka samu Nishadi sai ka samu bacin rai da bakin ciki abin yayi yawwa San nan ina bakin ciki da tafiyar ku hutu Saboda yanzu Wannan film kawai nake kallon duk films duniya Kuma sun tafi hutu
😂🫡👏
Season 5 gonna be hotttt❤️🔥🔥
❤❤❤❤❤🎉🎉
Ai wallahi qasim ka Kai hajiya hisba tunda batada kirki kuma karka yadda da wacce zasu baka
Salim kazama Sha Sha Sha Allah yasa bamayau daribane
😭😭😭😭😭
Masoyan Anabi pls gather here🎉🎉🎉❤
Wlh seda nay kuka wurin da chairman yake
Kai Darakto rikita rikita kinan Allah ya kaimu sati maizuwa lfy Allah ya kara basira darakto
❤❤❤❤❤❤❤❤
Salimm Dan Allah kama Mardiya Adalci 😢😢
Don Allah kar ku kashe mana ko daya acikin su😭.
Wallahi wannan episode din bakin cikine kawai a cikinsa.
Maman sa'ida ita ya kamata amayar a matsayin Fulani ta labarina
Wan da yasan auran zubaida na tangaltangal yayimin like 😢
Wai Allah ka bani iykun jiran wani Season 5😭😭😭
Allah ya sa basu mutu ba 😭😭😭😭
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢😢😅😅😮😂
❤❤❤❤ Faire une autre fois peut-être
Mardiyya ta fada hannun Yan Sari Yan Yahooo
Subhanallahi
Muyiwa annabi salati
At this point you’re just dragging this series Wlh!!! Let Asmau find happiness for once please
Gaskiya sameer is just after mardiyas money😢
Haba a sasauta ma ma'u mana kota ina ba sauki haba haba su rufada su hanata sakat