Please SUBSCRIBE to Maishadda Global Resources YouTube channel:
https://www.youtube.com/channel/UCdiI6VrQ4aYI29FW1ChiHsA?sub_confirmation=1
#Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
01:12:51
source
#Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
01:12:51
source
Gaskiya @bashir mai shadda kamata ace acikn iya Zama datayi dashi idan yace tabarshi kawai tabarshi sai ya huce
Gaskia balaraba kina cikin lukutin yanayi
Wannan sakin na biyun dai laifin ki ne balaraba uwar naciπππ
Saki na biyu balaraba ita tajawo
Amma nace ba data da mutanen nan suke talla wai wacce data ta gaskiya domin naga su kansu basa da dahir
Daga yau suce wannan gobe suce wancan
Gaskiya balaraba laifinkine sakinnan
Ω Ψ§Ψ΄Ψ§Ψ‘ Ψ§ΩΩΩ ΨͺΨ¨Ψ§Ψ±Ω Ψ§ΩΩΩ β€β€ππππ
Wowwwww this guy delivered his role perfectly
Very good
e
Ita fa balaraba wai gani take wai tasan yadda zata zauna dashi a 3 weeks πππ. Wannan halin naki kwailanci neπ
26:33 10 ππππππ
I
Lallai mijin balaraba mahaukaci ne
Suka dauki keke sukayi musu fashin kwakwa ai dannesu sukayi suka dinga buga musu π’
Wai Meyasa Baifasa Plasma Dinbahπ
Indeed This is a lesson to so many people that doesn't excuses peoples natural behavior. MD be kyauta ba ko nine I would have done same thing and regarding balaraba she should learn to give a space not to force him itama laifin tane. Mai shadda well-done π₯°
Wanda ya yarda Film Ιin Balarabe yafi na bakan gizo ma'ana yayi min like
Kee kika jaho balaraba πππ
Konine sakin shegiya zanyi tunda bata da fahimta
Please give us english translations we want to watch πππππππππππ
β€β€β€β€β€β€β€β€
Alkuran da a ce da gaske ne, yadda ya saketan nan, a take zan je zawarci… Kutttt
β€β€β€
Nasan a kwana atashi saiya saki balaraba ππ
β₯οΈβ₯οΈβ₯οΈππππ―π―π―
Saki na water for this movie ooo π
β€β€β€β€πππ
β€β€β€β€π’π’π’π’
π’π’π’
YA RABBI SALLI ALA SAYYADI RASULALLAH