Fitacciyar jaruma daga Jamhuriyar Nijar, Fatima Fanta, ta bayyana matsayinta kai tsaye kan batun aure da ‘yan Kannywood. A cewarta, ba za ta taɓa auren ɗan Kannywood ba, tana mai bayyana dalilan da suka sa ta yanke wannan shawara.
Wannan magana ta janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin masoya Kannywood da jama’a, inda wasu ke goyon baya, wasu kuma ke sukar matsayinta.
Ku kalli cikakken bidiyon domin jin dalilan Fatima Fanta da kuma fahimtar ra’ayinta kan aure, sana’ar fim da rayuwar jarumai.
Ku ci gaba da bibiyar ETN – Express Television Network domin labarai, tattaunawa da hirarraki masu armashi.
#FatimaFanta
#Kannywood
#Jaruma
#Aure
#HausaFilm
#Nijar
#ETN
#ExpressTelevisionNetwork
#HausaEntertainment
00:22:09
source






















































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Nikam Waye ta auran ne?
I trust this girl
Dama wa yakai ki ki dawo gida duk gamunan sai kin zaba kiyi aure kuma Allah ya yara baƙi da zuwa Abuja amsar waya
😢❤
Nidai kibandama na aureki Dan allah
Ammafa kin burgeni sosai yar uwa
Macha allhu I love you
Gaskiyane Niger gida 🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫵
Yala dan kina yar niger ce,ama kiyi Auré kyau ki cin zai hi miki anfani
Tanamin kiyau wllh
saidake. yar Niger. Gida. Alla. Yabarmanake
Wallahi suna kama da Zainab indomie Kam, har maganan su ma
🇳🇪😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲Amen
Wlh taman daidai Allah yasa kizama jarumar da zaki daidai komae a kany wood
J'avoue que cette fille est belle, mais les gens doivent comprendre que c'est tout simplement une manière de quémander en fait.
Et vous verrez qu'elle aura cette GLK dans pas longtemps 😊
Allah kyauta
kedai hasada nadamunki kai kuma kaji tsoru allah
Wllhy ta fadi gaskia Amman YANZU zaa ce hassada ce da ita wllhy ba hassada ce ba gaskia ce
😅😂😂😂😂😂❤❤🎉🎉
Kidaina Dan malele toh Dan bari dai nayi shiru
Kinyarda da kyankii Amma suka ki saki a film
Haba fanta ga ki ga coke a gefenki 😅😅 wly kin bani Ni Sha Ni baki da tsoro fanta 😅😅