• October 28, 2025
  • ABNUR ENTERTAINMENT
  • 35

YouTube thumbnailYouTube icon


01:23:44

source

35 comments on “BA MARAYA MOVIE. TASKA KANEEWOOD EPISODE 14

  1. ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ‘๐Ÿ‘โค๏ธโค๏ธโค๏ธ๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

  2. Ya Allah, duk wanda ka gani da irin fafutukar da yake Babba da yaro, shiyasa Bama bukatar ฦ™arawa juna damuwa a kan wadda baka san irin wadda mutum ke cikinta ba, mu kyautatawa duk wanda Allah ya haษ—amu da Abinda ya samu koda kalma ce, mu yiwa juna Adalci

  3. Wanan film din LABARIN RAYUWATANE๐Ÿ™Allah kasawa nemanmu AlbarkaโคYnz Alhamdulillah
    Anma fa munsha fama wlh ni kaina Saida na Dena zuwa makaranta BOKO da ISLAMIYYA Dan na rufawa kanmu asiri.Ynz Alhamdulillah Nima akoi wasu a kasa na masu degree Kuma.Allah ka Kara mana son Annabiโค

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *