Please forgive me for reaching out like this, I know you don’t know me personally. My name is Khadija, a student of ATBU. I’m honestly writing with so much hope in my heart. My registration fee is 86k. Alhamdulillah, I’ve been able to raise 50k, but I’m still short of 36k. Registration is closing this Friday and I’m really worried because I don’t want to miss this semester. I wouldn’t have come to you if it wasn’t important. I’ve always admired your kindness and the way you support people. If there’s any way you can help me complete the remaining amount, I will be deeply grateful. May Allah reward you for every good you do and increase you in blessings.
Ni matsalata mommy Gombe dasu ka saka wlhi😢nagaji da acting din ta na sarauta Hbaa ba😭😭😭ai kawai Su kirata da Bintu shikenan musan collaboration sukayi
Amma directorn film dinan kana da matsala da Amare ne??meyesa kake fifita uwargida akan amare ne??kalla dukka gidajen,kalla gidan hadi anfifita zubaida an nuna itace matar arziki,kalla gidan tahir shima haka,kalla gidan maina An nuna yafison uwargidan meye kenan hakan yake nufi??yanzu kalla yanda aka bata balaraba??director yabata wani wawan role wai tasaka a dake mijinta,ita kuma zubaida aka kamata a kan laifin da batayi ba,daga baya idan andawo kuma sai a wanke zubaida ko??ace ita mai gaskia ne,ita kuma balaraba babu zancen dawo wa,directorn nan sam baka kyautawa son kan yayi yawa.
Amma Mahaifiyar Balaraba nnan taci kai, Bata da hankali😢😢😢😂😂😂😂
Ana zaune lafia kun kawo mana mommy gmb😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
🎉🎉🎉😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
37:02 Allah ya shirya ki
Gaskiya kar asamana momi gobe❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
😂😂😂tabbbbb kowane gida ya hargitse
Slm
Dan Allah waya ce Asa wanna mommy gombe
Gaskiya balaraba matsiyaciyace 😂😂 kisa abugi mijinki haka kawai
Y uban gijina ina mai rokonka Allah albarkae wannan wata Mai albarka Allah kabani haihuwa Mai albarka ,JAMA a kutayani da addu a Allah y amsa
Gaskiya balaraba ba matar zamaba
😂😂😂😂😂😂
Balara makira ce
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉
Wannan balagaggiryar Y'ar za'ace haihuwan kwana daya😂😂
Assalamu Alaikum the white effect .
Please forgive me for reaching out like this, I know you don’t know me personally. My name is Khadija, a student of ATBU. I’m honestly writing with so much hope in my heart.
My registration fee is 86k. Alhamdulillah, I’ve been able to raise 50k, but I’m still short of 36k. Registration is closing this Friday and I’m really worried because I don’t want to miss this semester.
I wouldn’t have come to you if it wasn’t important. I’ve always admired your kindness and the way you support people. If there’s any way you can help me complete the remaining amount, I will be deeply grateful. May Allah reward you for every good you do and increase you in blessings.
Thank you for taking your time to read this.
— Khadija
❤❤❤❤😮😮🎉🎉
❤❤❤
Masha Allh yakubu Muhammad sani danja gaskiya kuna kokari sosai Allh Kara basira da daukaka ❤
Kaji wai gimbiya Namshaza😂😅
muna gamsuwa da makarantar yakubu Muhammed dan allah asaka karamin abale kanin balaraba
Kuma gaskiyane dan allah asaka karamin abale kanin balaraba
gaskiya karamin abale ya iya acting dan allah karkucireshi
Mtsssw abin haushi Wai gimbiya nanshaza😂
Wato balaraba duniyace hhhhhhhh
When season 5
When season 5
Gimbiya namshaza fa fansa tazo dauka
Ni naga film din duk ya hargitse🙄🙄
Gaskiya yakubu muhd najidadi sosai da aka sako karamin abale ubanjigi allah yakara daukaka
makarantar yakubu muhd tanaburgeni karamin abala yanahukunci sosai wallahi
karamin abale is coming
Gaskiya yayi kyau sosai sosai ❤❤❤❤❤
So excited 😂
Balaraba 😂😂😂
Masha AIIah 😍😍Masha AIIah un
😅
Gaskiya film kinga ya nada kyau sosai 🎉🎉🎉🎉🎉
😂😂😂😂💃💃
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😢😢😢😢😢😢❤❤❤😂😂🎉🎉😢😢😢
Ni matsalata mommy Gombe dasu ka saka wlhi😢nagaji da acting din ta na sarauta Hbaa ba😭😭😭ai kawai Su kirata da Bintu shikenan musan collaboration sukayi
Amma directorn film dinan kana da matsala da Amare ne??meyesa kake fifita uwargida akan amare ne??kalla dukka gidajen,kalla gidan hadi anfifita zubaida an nuna itace matar arziki,kalla gidan tahir shima haka,kalla gidan maina An nuna yafison uwargidan meye kenan hakan yake nufi??yanzu kalla yanda aka bata balaraba??director yabata wani wawan role wai tasaka a dake mijinta,ita kuma zubaida aka kamata a kan laifin da batayi ba,daga baya idan andawo kuma sai a wanke zubaida ko??ace ita mai gaskia ne,ita kuma balaraba babu zancen dawo wa,directorn nan sam baka kyautawa son kan yayi yawa.
I just don't enjoy this zinariya's acting at all
Tirr kam ma Tahir