Fim da ya nishadantar, kuma ya bada dariya akan wata aljana da ake kira sumbuka, wacce ta rika tsorata mutane, ta hana su sakat.
Youtube: https://www.youtube.com/tsohuwarajiya
Facebook: https://web.facebook.com/tsohuwarajiya/
Instagram: https://www.instagram.com/tsohuwarajiya/
Twitter: https://twitter.com/tsohuwarajiya
Blog: https://ajiyatsohuwar.blogspot.com/
#aljanasumbuka #sarauniyafilms #sumbuka #hausafilms #ummisambo #dawayya #arewa24 #censorshipboard #telegram #mashahuri #ibro #daushe #dawadai #gudunkaddara #kaura #cinnaka #wanzan #katakore #kulu #tsigai #hp #duracell #jauharatulkamal #shehutijjani
01:13:44
source



































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Nayi farin ciki da ganin wannan vidio mai tunatar mu gaisuwa ta musamman zuwa a va reku
Thanks for this great movie. We ask the channel to add a GaBaS movie for the actor abba l Mustafa plz
Channel ɗinku na daura videos masu kyeu amma gaskiya nauyin su yana yin yawa don Allah ku rinka rege nauyin su.
What an old memory. Thanks for sharing. Please upload part 2.
Gaskiya muna jindadi wannan tsofaffin finafinan hausa Allah taimaka.
Ubangiji Allah yakara daukaka da basira dan Allah asamana gagare
الله يسعدك ويبرك فيك لي سنين انا ادور على هاذا الفلم مره مشكور جزاك الله خير
الفلم اللي ما خلانا نخرج الشارع ايام الطفوله😂💔الله يسامحك ي سنبقا
Munajin dadin wannan tsofaffin films …plz ayi mana uploading abin sirrine Na Ali nuhu , da kuma tantiri Na sarauniya….
Muna godiya yayi kyau, wlh nayi farin ciki yau.
Ayesha Idris
Allah Sarki duniya labari rayuwa kenan. Lokacin muna yara ba wayo
😄😄🤔
Ina son tsofaffin films din nan
Gaskiya muna Jin dadin tsofaffin finafinan dakuke kawo mana muna gdy, Dan Allah ku kawo mana film din hadarin soyayya
muna godiya
Hotuna
Ya naji ana dukan shi ana cewa "foki you moza foka!" 😅😂🤣 Ashe tun 1999 akwai gayu lol
Dan allah atemakamin in akway wannan tshin film mai suna gagarbadaw
Masha Allah
Sumbuƙa Tananan
🤣🤣🤣dafa wannan film din ke tsorotamu
Macha allah
Subahanallah!!
Ashe haka ake nuna rashin tarbiya a fina finan hausa na daa!!??
Allah ya kyauta
Na farko
Allah ya taimaka