Latest Hausa Film 2018, please SUBSCRIBE!
—
#LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa
00:48:21
source
—
#LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa
00:48:21
source
Gaskiya film yayi kyau sosai ama bai dache ya kare anan ba, ku gyara finafinai ku walahi
Tafaru takari sauna
Dan allah asamana cigaba yazaai mana haka 😄
Gaskiya Baku kyauta ba
Wannan renin hankalinda kuke yi shi yasa mutane dayawa suntsani kallon Fina finan hausa
Macha allah
Allah taymaka
À gaskia wannan film din baiyi ba domin ya kamata à nunamana yada aisha tasamu wadan nan diya ukun domin à kara Jan hankalin mata masu kishi da kuma mantu,akuma hukunta likitan da ya tabbata da cikin na Laila hukuncin da kuma à kama Laila baiyi daidai ba da laifin da ta aikata domin kuwa wadan su suna iya Yin Wanda ya fina ta donmin yasan da dubu arba'in ne kawai zai biya
Wannan film in ba nanni karshen shi ba لحدى الان توجد مشكلة فى اداء افلام الهوسا الفلم لم يكتمل بعد يجب ان يعرف عمر ان الابناء الذين من زوجته لمن هم😈😈😈😈😈😈😈😈😈
Toh MaashaaAllah
I Hove this Hausa fils it very video i like hausa film
this movie is very interested from Ghana watching from new York
Gaskiya film yayi kyau sai dai ya kamata a ga cigabansa domin sanin yanda Aisha ta samu wadannan yaran uku
Masha Allah
Alhamdullilah fatan za a samu cigaban sa na da gaba
Akwai kareshin wannan film in ammah
Baku'iya flm ba Dan haka bansan kallan film hausa Nigeria yahaka Ina cigaban wawaye kawai
Cigaban sirinnan zai matukar kayatarwa sosai
Wow ! The movie was amazing buh it doesn't make a good ending ..plss they need to improve
Amma dai Marubucin fim din nan da Daraktan duk jahilai ne, wai me yasa sai ku shirya mutum yayi laifi Amma a kyale shi? Yanzu duk abin da matar A Zango ta yi masa ya tashi a banza kenan? Me yasa kuka iya sa mutum ya ji ba dadi amma a karshe ku kasa wanke masa rai? Ta nan wurin Yan Ibo fim sun fiku domin in dai sun ba ka haushi sai sun faranta maka a karshe
Amma
I hate it when movie just finished like that
Bayyikewoba
In dai babu ci gaban wannan fim ɗin to shirme kawai kuka yi
Agola
Aisha