• January 22, 2026
  • ABNUR ENTERTAINMENT
  • 32

YouTube thumbnailYouTube icon


Manage And Authorized by Abnur Entertainment Limited

01:00:51

source

32 comments on “AISHA HUMAIRA SEASON 1 EPISODE 12

  1. Wanne irin sako kukeson nunawa duniya ita Aysha ma'ana batada laifi tana matar Aure amma tabiyema babban mutum wai dan yana,oganta ko ina suje tare dukda tanada miji
    Idan na fahimta kuna nuna batada laifi kenan shi nura keda laifi
    Indai hakane wllh film dinku bashi da amfani kuma sam beyi kamanceceniya da Al'adar bahausheba

  2. Koka dan Nura baka kyauta ba sbd son xuciya irin naka😮😢amma xakaga ranar Aisha bada jimawa ba
    Duk da yanda Alhaji yakeyi tare da aysha yawuce wuri tunda matar Aure ce🥺🥺

  3. Aisha, you better calmed yourself and focus to move on.. it's not you that start to love. Just give him chance. Humm, this life no balance ooo.
    Alhaji, don't express your feelings towards Aisha, pls hold your dignity and put shem to false acquisition.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *