• February 27, 2026
  • Maijama'a Hausa tv
  • 0

YouTube thumbnailYouTube icon


MARAM fim ne mai nuna yadda son iyayi da cika baki ke haddasa matsala a tsakanin ma’aurata.
Yadda kuɗi ya zama tushen sabani tsakanin mata da mazajensu har ma da ƙawayensu.
Shin son nuna isa da girman kai zai rusa zaman aure?
Ko kuwa za a gane kuskure kafin lokaci ya kure?
Ku kalli wannan fim domin samun darasi mai zurfi, nishadi da ilmantarwa.
Kar ku manta kuyi Like, Comment, Share da Subscribe domin samun sabbin fina-finai masu kayatarwa.

Hausa film 2026
Sabon Hausa film
Hausa movie latest
Hausa film mai darasi
MARAM Hausa film
Hausa film soyayya
Hausa film aure
Hausa film rikici
Hausa film nishadi
Arewa movies
Kannywood film

00:20:42

source

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *