Shehin Malamin, CSP Salihu Idris (Alburhan), na gudanar da Muhadarar ne a Masallacin ‘Yan Doka na Jos da ke jihar Plateau.
Wasu bayin Allah ne suka ɗauki nauyin kawo muku shi, da fatan Allah ya saka musu da mafificin alkhairi kuma ya haɗa mu a cikin ladan gaba-ɗaya, Allahumma Ameen.
Ga dai karatun nasa na daren jiya Alhamis, 9 ga watan Ramadan na Shekarar 1447, bayan Hijirar Annabi Muhammad (S A W).
Sponsored
#arewa #adogwanja #apc #kannywood #bakoritv #ganduje #hausacomedy #hausamovies #sarauniyatv #hausa
00:28:51
source



























































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































