Abin sirri ne is one of the best early Kannywood films from the stable of HRB productions. It is a must watch for the lovers of old Hausa films.
You can subscribe our channels in the following links:
Youtube: https://www.youtube.com/tsohuwarajiya
Twitter: https://www.twitter.com/tsohuwarajiya
Facebook: https://www.facebook.com/tsohuwarajiya
Instagram: https://www.instagram.com/tsohuwarajiya
Pinterest: https://www.pinterest.com/tsohuwarajiya
Tiktok: https://www.tiktok.com/tsohuwarajiya_
Blog: https://www.ajiyatsohuwar.blogspot.com
Website: https://www.tsohuwarajiya.ng
Email: [email protected]
#hausafilm #hausadrama #kannywood #oldhausafilm #tsohuwarajiya #hausaentrtainment #abinsirrine hrbproductions
01:46:27
source


























































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Allah sarki najima ina neman film din nan ali nuhu guda biyu dan Allah yaushe za ku saka mana film din alhaki
Allah Sarki. Ina Primary 4 Film dinnan yafito.
Gaskia mungode films din sun fi kyau da maana … Don Allah idan akwai hanzari a saka mana
Godiya Oga! Daman kanada tsoffafin films din Ali Nuhu haka? Lalle dole na mika request kenan. Wannan fim din tun ina secondary.
As Salam alaikum. Don Allah ko Kuna da Shirin ko wakar sowa?
Gaskiya kana debe mana kewa, Allah ya saka maka da alkhairi.
wau ina primary 5 lokacin oh allah mai iko ya allah kasa mugama da duniya lafiya
Wai ina fidin labara ne na dodo me kashe duk wanda yace yana sonta?
Good one
Yana you tube??
Aman wannan waker abin sirri ne ?.?rabi mustapha ne ko
Sirrin boye yafito fili🤔
Don Allah muna so ku dora mana Nagari da kuma buri idan kuna da su.