• November 27, 2018
  • MdEnt TV
  • 26

YouTube thumbnailYouTube icon


Latest Hausa Film 2018, please SUBSCRIBE!


#LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa

00:48:21

source

26 comments on “AISHA2018 3&4LATEST HAUSA FILM

  1. À gaskia wannan film din baiyi ba domin ya kamata à nunamana yada aisha tasamu wadan nan diya ukun domin à kara Jan hankalin mata masu kishi da kuma mantu,akuma hukunta likitan da ya tabbata da cikin na Laila hukuncin da kuma à kama Laila baiyi daidai ba da laifin da ta aikata domin kuwa wadan su suna iya Yin Wanda ya fina ta donmin yasan da dubu arba'in ne kawai zai biya

  2. Wannan film in ba nanni karshen shi ba لحدى الان توجد مشكلة فى اداء افلام الهوسا الفلم لم يكتمل بعد يجب ان يعرف عمر ان الابناء الذين من زوجته لمن هم😈😈😈😈😈😈😈😈😈

  3. Amma dai Marubucin fim din nan da Daraktan duk jahilai ne, wai me yasa sai ku shirya mutum yayi laifi Amma a kyale shi? Yanzu duk abin da matar A Zango ta yi masa ya tashi a banza kenan? Me yasa kuka iya sa mutum ya ji ba dadi amma a karshe ku kasa wanke masa rai? Ta nan wurin Yan Ibo fim sun fiku domin in dai sun ba ka haushi sai sun faranta maka a karshe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *