• December 3, 2025
  • Maijama'a Hausa tv
  • 1

YouTube thumbnailYouTube icon


“Wata Da Ban” fim ne mai cike da darasi, yana nuna yadda wasu iyaye mata ke mayar da kudi tamkar shine ginshikin aure, suna tilastawa ‘ya’yansu barin masoyan da suke kauna saboda rashin arziki.

A cikin labarin, soyayya ta sha wuya, gaskiya ta sha tsanani, kuma kaddara ta nuna cewa duk wanda ya fifita dukiya akan mutunci tabbas zai dawo ya yi nadama.
Daga ƙarshe, iyayen da suka raina talakawa sun fuskanci sakamakon zaben da suka yi, suka gane ba komai ake gani da ido ba.

Fim ɗin ya ɗauko:
🔥 Soyayya da aka danne
🔥 Rashin adalcin iyaye
🔥 Illar son kudi fiye da tarbiyya
🔥 Darasi ga matasa da iyaye

Ku kalla ku ga yadda raywar ta koma

Wata Da Ban Hausa film

Latest Hausa film 2025

Hausa movie trending 2025

Soyayya da aure Hausa film

Aure saboda kudi Hausa movie

Iyaye masu son kudi film

Sabon Hausa movie drama

Hausa film mai darasi

Arewa entertainment

Emotional Hausa film

Labarin soyayya Hausa film

Hausa film with message

Talauci da aure Hausa movie

Trending Arewa videos

01:22:15

source

1 comment on “WATA DA BAN part Latest Hausa Movies Drama full Hd 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *