• June 23, 2019
  • Amart Entertainment ltd
  • 43

YouTube thumbnailYouTube icon


#AMARTENTERTAINMENTLTD #AMATULLAH

00:40:43

source

43 comments on “AMATULLAH 1&2 LATEST HAUSA FILM

  1. Assalamu Alaikum barkan mu da warhaka Masha Allah film yayi Allah ya Kara basira da daukaka DAN NANA ๐Ÿ˜ KABAN DARIYA SOSAI, NA BURUSKA MAI SAKACIN AIKI๐Ÿ˜

  2. Amatsayinka na detective Bai kamata kataba duk wani source of evidence da'akasamu under investigation batare da hand gloves ๐Ÿงค ba. Wannan shine ire iren kuskuren da hausa films industry sukeyi, Amma haryanxu sun gagara canzawa

  3. Assalamu alaykum.
    Dafatar za'a,karbe wanan ra'ayn nawa da idon basira.
    Akwai rawni a wanan fim kwary dan sabo da ba'a bi tsrin fim wadan yake gwadin anyie jariamar kashin kayie.
    Indan motu yazan ana tuhumar she akan kisa ku ya tamaka a wata jarima faron abonda zayie akamashe zuwa ga insanda.
    Tukunan adawki gawa agayita ga in benkece.
    Da akay rawnunka da dama wa inda sunkasa fim in baie kaiwo ba.
    Du dahaka ingaishe a besa ga aykinda kukaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *